Punjabi pop and bhangra dance-pop fused with bright electropop, fast celebratory dhol groove, tumbi and chimta accents, punchy electronic bass, handclaps, festive call-and-response arrangement, confident male lead vocal with group crowd chants, clear Hausa pronunciation, polished radio mix, big singalong chorus, energetic but respectful campaign anthem
3:27
Punjabi pop and bhangra dance-pop fused with bright electropop, fast celebratory dhol groove, tumbi and chimta accents, punchy electronic bass, handclaps, festive call-and-response arrangement, confident male lead vocal with group crowd chants, clear Hausa pronunciation, polished radio mix, big singalong chorus, energetic but respectful campaign anthem
3:24
Policy version: pending
Prompt:
[Intro] Ku zo mu yi Kauran Gwandu Ku zo mu yi Kauran Gwandu Ku zo mu yi Kauran Gwandu Al’ummar mu na jihar Kebbi [Verse 1] Ku zo ku saurari bayanin mu Kada ku bari ’yan sabuwar yaudara su yaudare ku Mu fa mun gani, mun shaida da idanun mu Yadda Kauran Gwandu yake aiki tukuru Domin talakawan Kebbi su samu abubuwan more rayuwa Dr. Nasir Idris, shi ne gatan mu [Chorus] Ku zo mu yi Kauran Gwandu Ku zo mu yi Kauran Gwandu Yau fa Danmajen Gwandu yace mu kira ku Mu hada hannayen mu, mu tsaya tare Sai Kauran Gwandu, sai Kauran Gwandu Kebbi ta mu ce [Verse 2] Kauran Gwandu ya sake komawa karo na biyu A Aleiro, a Arewa Dandi, mutanen Argungu suka ce Sai Kauran Gwandu, haka dai akai Augie, Bagudo da Birnin Kebbi su ma suka ce Sai Kauran Gwandu Mutanen Bunza, Dandi, Fakai ba a bar su a baya ba Sun ce sai Kauran Gwandu Mu fa Gwandu, dama nan kam gida ne [Chorus] Ku zo mu yi Kauran Gwandu Ku zo mu yi Kauran Gwandu Yau fa Danmajen Gwandu yace mu kira ku Mu hada hannayen mu, mu tsaya tare Sai Kauran Gwandu, sai Kauran Gwandu Kebbi ta mu ce [Verse 3] Al’ummar Jega, Kalgo, Koko, Besse da Maiyama Su ma suka ce sai Kauran Gwandu A Ngaski, Sakaba, Shanga, Suru, Wasagu Danko, Yauri da Zuru gida ne fa Su ma suka ce sai Kauran Gwandu Wannan sakon Danmajen Gwandu ne Engr. Farouk Ahmed Umar, Danmajen Gwandu Gamjin Kabi, masoyi na kwarai Ga Dr. Nasir Idris, Kauran Gwandu [Bridge] Yace ku zo mu hada hannayen mu Mu tabbatar da shi a 2027 Don Kebbi, don ’ya’yan mu Kowa ya tashi, kowa ya tsaya Kebbi gaba, mu hada kai [Final Chorus] Ku zo mu yi Kauran Gwandu Ku zo mu yi, ku zo mu yi Kauran Gwandu Don Allah ku zo, ku zo mu yi Kauran Gwandu Goma sha daya? A’a, 21 LGAs mu tare Mu tabbatar da shi a 2027 Ku zo mu yi Kauran Gwandu Ku zo mu yi Kauran Gwandu Sai Kauran Gwandu, sai Kauran Gwandu Kebbi ta mu ce [Outro] Ku zo mu yi Kauran Gwandu Kebbi ta mu ce Sai Kauran Gwandu